fidelitybank

Ba zan taba yafewa wadanda suka kashe ‘ya ta Hanifa ba – Mahaifin ta

Date:

Mahaifin Hanifa Abubakar da wani malamin makarantarta ya yi garkuwa da ita kuma ya yi mata kisan gilla, ya yi magana kan lamarin.

Mahaifin Abubakar wanda ya yi kuka sosai a lokacin da yake zantawa da manema labarai, ya ce, lamarin ne da ba za a taba mantawa da ita ba har sai ya mutu.

Ko da yake ya yarda cewa, kowane mai rai sai ya dandana mutuwa, mahaifin cikin raÉ—aÉ—i ya ce, “WaÉ—anda suka yi sanadiyar mutuwar diyarsa ba su yi mata adalci ba”.

Ya ce: “Gaskiya ina baƙin cikin abin da ya faru. Ina iya godewa Allah kawai. Wannan zai iya faruwa ga kowa, kuma a ce duk wanda ya rayu a yau zai mutu wata rana, domin haka na bar wa Allah komai, amma har na mutu ba zan manta da wannan ba.

“WaÉ—anda suka yi mini haka ba su yi mini adalci ba, haka kuma ba su yi wa duniya adalci ba. ‘Yata ta dawo daga makarantar Al-Qur’ani aka yi mata wannan abun, ba komai Allah ne zai bi min haki na”.

“Ina kuma gode wa jami’an tsaron Najeriya, musamman wadanda kokarinsu ya gano ‘yata da aka kashe.

“Allah ya bi mana hakkinmu, Allah kwato mana hakin ‘yar mu”. A cewar Abubakar

legit.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp