fidelitybank

Ba mu tsayar da Yahaya Bello ba a mtsayin dan takarar mu – CAN

Date:

Kungiyar Kiristocin ta Najeriya (CAN) reshen Arewa ta musanta amincewa da gwamna jihar Kogi, Yahaya Bello, a matsayin shugaban kasa a 2023.

Kungiyar ta CAN ta bayyana cewa babu wani dan takara da kungiyar ta amince da shi a jihohin Arewa 19 da kuma Abuja yayin wani taro na musamman da ta gudanar a karshen mako a Abuja.

A cikin sanarwar da aka kammala taron, mai dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na kungiyar CAN ta Arewa, Jechonia Gilbert, ta ce, kwanan nan a wasu jaridun internet sun bayyana cewa, kungiyar CAN ta Arewa ta tsayar da gwamna Yahaya Bello a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023.

Kungiyar ta ce, “Wannan kage ne kawai babu wannan zancen”. In ji CAN.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp