fidelitybank

Ba ma bincike a kan Tinubu – INEC

Date:

Hukumar zaɓe ta musanta rahotannin da ke yaɗa cewa, ta na bincike kan ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar Bola Ahmed Tinubu.

A ranar Juma’a ne wata sanarwa da aka alaƙanta da Independent National Electoral Commission (INEC) ta ce hukumar na gudanar da bincike kan wani lamarin kotu na 1993 inda gwamnatin Amurka ta ƙwace wasu kuɗaɗe daga hannun Tinubu.

Sai dai cikin wata sanarwa a ranar Asabar, INEC ta ce labarin na ƙanzon-kurege ne.

“Wata sanarwa da ta dinga waɗari a shafukan zumunta da aka ce INEC ce ta fitar ta yi iƙirarin cewa mun ƙaddamar da bincike kan wani laifi a Amurka da ya ƙunshi wani ɗan takarar shugaban ƙasa a babban zaɓe mai zuwa don tantance ko ya karya dokokinmu na Dokar Zaɓe ta 2022,” a cewar sanarwar da Festus Okoye ya saka wa hannu.

“Muna tabbatar da cewa sanarwar ba daga wajenmu ta fito ba kuma ba ma gudanar da wani bincike. Aiki ne na masu tayar da zaune tsaye kuma [sanarwar] ta boge ce.”

bbc naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta ɗaure Matashin da ya shiga ɗakin kwanan Ɗalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaƙi don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin ƙera nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe ƴan ƙasarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...
X whatsapp