fidelitybank

Atiku ya yi tsufa da yawa kuma ba zai iya jagorancin Najeriya ba – Gwamnan Bauchi

Date:

Gwamna jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce, ya fadawa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar cewa, kada ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.

Naija News ta rawaito cewa, Mohammed ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a lokacin da kwamitin tuntuba da juna da ya kafa domin neman shugabancin kasar ya mika masa rahotonsa.

Gwamnan Bauchi ya ce, Atiku ya tsufa da yawa, kuma ba zai iya shugabancin kasar nan ba, inda ya nemi jigon jam’iyyar PDP da ya goyi bayan aniyarsa ta zama shugaban kasa a 2023.

Gwamnan, ya yi alkawarin marawa tsohon mataimakin shugaban kasar baya idan ya zama dan takarar jam’iyyar kuma ‘yan Najeriya sun fifita shi fiye da sauran masu neman takara.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mata da kanan Yara ne Ambaliya ta daidaita a jihohi 19 – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta...

Facebook ya ƙi amincewa da tsare-tsaren Turai na amfani da AI

Wasu muhimman tsare-tsare na dokokin Tarayyar Turai kan amfani...

Ranar 18 za a fara rajistar zabe – INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta sanar da...

Trump ya tura jiragen ruwa na yaki masu dauke da makaman nukiliya kusa da Rasha

Shugaba Trump ya ce, ya umarci a matsar da...

Amnesty na tuhumar gwamnatin Najeriya kan bacewar Dadiyata

Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah-wadai da sakacin da...

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na ɗaukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

Ɗanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa ƴan Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa ƴanbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen ƙauyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faɗa ADC

Tsohon ɗan jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...
X whatsapp