fidelitybank

APC Kano: ‘Yan sanda sun kama mutane 13

Date:

Rundunar ‘yan sandan Kano, ta tabbatar da kama mutum 13 da ake zargi da kona ofishin yakin neman zaben gwamna, Sanata Barau I. Jibrin da ke kan titin Maiduguri Road a Kano.

Da ya ke tabbatar da faruwar lamarin a ranar Alhamis, mai magana da yawun rundunar a Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, a cikin wata sanarwa da ya fitar, ya ce, kwamishinan ‘yan sandan, CP Sama’ila Shu’aibu Dikko, ya umurci rundunar ‘Operation Puff Adder’ da su kai dauki wurin, domin kama masu laifin da bayar da tsaro.

Kayayyakin da aka kwato sun hada da, muggan makamai guda 34, da jarkar da ake zargin man fetur 2 ganyen wiwi guda 30, da tarin kwayoyi 24 da kuma sholisho 4, Wayar Hannu 1, Masoyan rufi 2 da tarin laya.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp