fidelitybank

APC: Kamata jam’iyar mu ta mika takarar shugaban kasa zuwa Kudu

Date:

Wasu daga cikin jiga-jigan jam`iyyar APC sun ce ya kamata jam`iyyar ta mika takarar shugabancin ƙasar a zaɓen 2023 ga yankin kudancin ƙasar.

Masu irin wannan ra`ayin na cewa yin hakan shi ne adalci ga Kudancin ƙasar, tunda ɗan Arewa, wato shugaba Muhammadu Buhari ne ya samu wa`adin mulki biyu a ƙarƙashin tutar jam`iyyar, domin haka a sake tsayar da ɗantakara daga yankin Arewa zai zamanto tauye haƙƙin ƴan Kudu.

Sanata Mohammed Ali Ndume, ɗan majalisar dattawan ƙasar ne mai irin wannan ra`ayin, kuma ya shaidawa BBC cewa ya kamata ya kasance an gina jam’iyyar APC a kan adalci, irin wanda aka yi lokacin da aka nemi Arewa ta bayar da ɗan takara.

A cewarsa, ”Haka aka yi har aka goyi bayan shugaba Muhamadu Buhari, mutum ɗaya ne daga Kudu wato Rochas Okorocha ya fito daga kudu, kuma shima ya fito ne a ra’ayin kansa ba tare da goyon bayan jam’iyya ba, shi yasa ma bai samu nasara ba”.

jalingo news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp