fidelitybank

Ana tuhumar magoya bayan Arsenal da Manchester United da kisan kai

Date:

A na tuhumar wasu ‘yan kasar Uganda da laifin kisan kai, bayan da aka kashe wani mutum a birnin Kampala bayan da rikici ya barke tsakanin magoya bayan wasu kungiyoyin kwallon kafa na gasar firimiyar Ingila.

Wani kansila ya rasa ransa a sanadiyyar raunukan da ya samu daga wukar da aka daba masa yayin da yake kokarin raba fada tsakanin wasu magoya kungiyoyin kwallon kafa, bayan da kungiyar Arsenal ta sha kaye a hannun Manchester City a wasan da suka buga ranar Juma’a.

Karanta Wannan: An sallami magoya bayan Arsenal da aka kama a bayan sun doke Man United

Kansilan mai suna Allan Kakumba ya mutu ne jim kadan bayan an kai shi asibiti, kamar yadda jaridar Daily Monitor ta ruwaito.

Cikin wata sanarwar da suka fiyar, ‘yan sanda sun ce tuni aka kama mutanen da ke da hannu kan kisan kansilan.

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp