fidelitybank

An yankewa mutane 124 hukuncin aikin gaiya a Ogun sabo da yin bahaya a sarari

Date:

 

Sakamakon yin turoso a sarari, gwamnatin Jihar Ogun ta kama mutane 124, inda ba ta yi wata-wata ba ta yanke musu hukuncin yin aikin gaiya a cikin unguwanni.

Mai baiwa Gwamna Shawara kan Muhalli, Dapo Abiodun da kuma Shugaban Hukumar kula da Shara ta Jihar Ogun, Ola Oresanya ne su ka baiyana hakan ga manema labarai a jiya Alhamis a Abeokuta.

Sun ce an kama masu yin bahaya a sarari ne a gurare da dama a jihar, inda a ka kama 82 a Mowe-Ibafo, yankin Ƙaramar Hukumar Obafemi-Owode a jihar.

Oresanya ya gargaÉ—i direbobin manyan motoci da su dena yin bahaya a gefe da tsakiyar titi idan sun tsaya.

Ya yi kira gare su da su riÆ™a zuwa gidajen wanka da bahaya na kuÉ—i maimakon aikata wannan ta’ada mara amfani.

Ya baiyana cewa gwamnatin jihar ta baiwa gidajen mai da guraren sayar da abinci da su samar da banÉ—akuna a wani mataki na aikin al’umma.

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp