fidelitybank

An gurfanar da ma’aikacin gidan gyaran hali a kotu

Date:

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta gurfanar da wani jami’in tsaron gida yari mai suna mista Eyimoga Moses a gaban Babbar Kotun Tarayya a Makurdi, babban birnin jihar Benue, inda take zarginsa da sayar da aiki.

ICPC ta ce tana zargin Moses wanda ke aiki a gidan yari da ke jihar Nasarawa da laifin karÉ“ar 800,000 daga hannun wasu ma’aurata da karyar cewa zai sama musu aiki a Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Lafia.

Sai dai Moses ya musanta aikata laifin da ake tuhumarsa da shi, inda aka bayar da belinsa yayin da ake ci gaba da tsare shi a gidan gyaran hali a Makurdi har sai ya cika sharuÉ—an belinsa da aka bayar.

An É—age zaman kotun har sai 20 ga watan Yunin 2023 domin ci gaba da sauraron shari’ar

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaÆ™i don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin Æ™era nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe Æ´an Æ™asarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faÉ—a kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta Æ™addamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo Æ™arshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar Æ´ansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin Æ´an Æ™asarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...
X whatsapp