fidelitybank

An biya miliyan 40 sannan aka saki mahaifiyar dan majalisar Kano

Date:

Bayan kwashe kwanaki 13 a hannun masu garkuwa da mutane, mahaifiyar dan majalisar dokokin Kano, Hajiya Zainab, ta shaki iskar ‘yanci a ranar Talatar, bayan an biya kudin fansa Naira miliyan 40.

Hajiya Zainab, mahaifiyar Isiyaku Ali Danja, shugaban marasa rinjaye a majalisar dokokin jihar Kano, an ce an sace ta ne daga cikin dakin kwananta da ke karamar hukumar Gezawa a jihar Kano, a ranar 12 ga watan Janairu, 2021.

Dan majalisar wanda shi ne Kakakin Majalisar Kano, ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Talata, ya bayyana cewa, mahaifiyarsa ta samu ‘yanci bayan an biya shi Naira miliyan 40.

Ali Danja ya ce, ya na kan hanyarsa ta dauko mahaifiyarsa daga wata karamar hukuma a jihar Jigawa, inda masu garkuwa da mutane suka ajiye ta a wajen tun a lokacin.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp