fidelitybank

Amurka: Matashi ya harbe makocin sa har lahira a kan kida

Date:

A na zargin wani Ba’amurke a jihar Florida mai suna, Zachary Moncada, ya harbi makwabcinsa yayin da a ke takaddama kan kade-kade a jajibirin Kirsimeti.

CBS 12 ta rawaito cewa, an zargi matashin mai shekaru 31 da harbin mutumin a baya kafin ‘yan uwan wanda abin ya shafa su karbe shi a gaban kofar gidansu na Boca Raton.

Iyalan wanda a ka kashe sun ce an sake jin wani karar harbi a yayin fafatawar kafin ‘yan sanda su isa.

Ba a bayyana kai tsaye wanda ke kunna kiɗan ba. An kwantar da wanda a ka kashe a asibiti cikin kwanciyar hankali, inji NY Post.

An kama Moncada kuma an tuhume shi da yunkurin kisan kai na matakin farko da kuma kai mummuna hari.

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp