fidelitybank

Al-Ghais zai maye gurbin Barkindo a OPEC

Date:

Ƙungiyar ƙasashe masu arzikin man fetur ta OPEC ta sanar da naɗa Haitham Al-Ghais a matsayin sabon babban sakatarenta.

Ɗan ƙasar Kuwait ɗin zai maye gurbin ɗan Najeriya, Muhammad Barkindo, wanda ya shafe kusan shekara shida a mukamin sa.

Zaɓen nasa ya zo ne a jajiberin taron ƙungiyar da ƙawayenta na wata-wata game da ƙalubalen da ƙasashen ke fuskanta na yawan ɗanyen fetur ɗin da suke kaiwa kasuwar duniya.

Kazalika, man fetur ɗin ya samu tagomashi a ranakun farko na sabuwar shekara, inda farashinsa ya ƙaru zuwa dala 78.34 kan ganga ɗaya.

Al-Ghais zai kama aiki a watan Agusta na tsawon shekara uku idan wa’adin Barkindo ya ƙare a watan Yuli mai zuwa.

 

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

Ɗan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...

Ba za mu jingine yajin aiki ba har sai an biya mana buƙatun mu – Ma’aikatan Jinya

Shugaban ƙungiyar ma'aikatan jinya ta Najeriya, Morakinyo-Olajide Rilwan ya...

Za a fara yi wa Dalibai gwajin kwaya kafin su shiga jami’a – NDLEA

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta fara yi wa...

Za mu kammala titin jirgi na Kaduna zuwa Kano a 2026 – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya, ta ce za a kammala aikin titin...

Adadin kudaden da Liverpool ta kashe wajen daukar ‘yan wasa

Liverpool ta kashe fam miliyan 265 wajen ɗauko ƴanƙwallon...

Sunderland ta ɗauko ƴanƙwallo bakwai a kakar bana

Granit Xhaka ya zaman ɗan ƙwallo na bakwai da...

James Trafford ya sake komawa Man City daga Burnley

Mai tsaron ragar tawagar Ingila, mai shekara 21, James...

Luiz Diaz ya kammala komawa Bayern Munich daga Liverpool

Luis Diaz ya kammala komawa Bayern Munich daga Liverpool...
X whatsapp