fidelitybank

Abin takaici ne yadda kananan yara suka shiga zanga-zanga – Hukumar Kula da Yara da Almajirai

Date:

Hukumar kula da ilimin almajirai da yara masu gararanba a titi ta kasa, ta nuna rashin jin dadinta kan yadda yara kanana suka shiga zanga-zangar matsin rayuwa da ake yi.

A wata sanarwa da ta fitar hukumar ta ce duk da cewa zanga-zangar ‘yanci ne da jama’a suke da shi na su bayyana ra’ayinsu to amma ta ce bai dace ba a jefa rayuwar yara cikin hadari ta hanyar barinsu shiga wannan zanga-zanga.

Sakataren zartarwa na hukumar Dr Muhammad Sani ya ce, ganin yadda yara, wadanda ya kamata a ce suna makaranta, da kuma kila ba sa zuwa makarantar suke shiga zanga-zangar musamman a arewacin kasar hakan ya nuna irin gagarumin aikin da ke gabansu.

Ya ce ganin yadda zanga-zangar take rikidewa ta zama tarzoma hakan ba karamin hadari ba ne ga yaran kuma tamkar ci da guminsu ne.

A don haka shugaban ya yi kira ga iyaye da masu kula da ‘ya’ya da yaransu, sannan su rika bayar da fifiko ga lafiya da rayuwarsu.

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp