fidelitybank

A na tuhumar Almajirai da hada baki wajen cire kudi a POS

Date:

Babbar kotun shariar Musulinci da ke jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wasu matasa su 8 a gidan gyaran hali na jihar, sakamakon kamasu da laifin hada baki da wani karamin yaro daya sato kudin mahaifinsa Naira 3050,000 TA ATM.

A na dai zargin matasan ne da laifin hada baki da dan gidan, wanda mai kara Kawu ya shigar cewa an cire kudin mahaifinsa mai suna Abdurrahman Bawa ta hanyar hada baki da Almajirin gidan

Wadanda a ke zargin akwai wani malami mai suna, Sabo Isyaku a Na’ibawa wanda a ka bashi Naira 40,000 domin ya yi addu’a ya rufe bakin su.

Sauran sun hadar da Abubakar mai POS wanda a ka ciri 500,000 a wajensa sai Sulaiman mai POS da a ka ciri 50,000 a wajensa da kuma Muhd Sani da a ka cire Naira 100,000 a wajen sa.

A zaman kotun mai shari’a Sarki Yola, ya tambayi wadanda a ke zargin kuma sun amsa duk laifukan da a ke tuhumarsu da aikatawa.

Sai dai mai shari’a Sarki Yola, ya bayar da umarni a koma wajen ‘yan sanda, domin yin bincike a kai. Wanda za a dawo ranar 13 ga watan Janairu na 2021.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp