fidelitybank

Ganduje ya yi wa Kwankwaso ta’aziyyar kanin sa

Date:

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar kaninsa, Kwamared Inuwa Musa Kwankwaso.

A wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar, Malam Muhammad Garba ya sanyawa hannu, gwamnan ya bayyana rasuwar marigayin a matsayin rashi ba ga iyalansa kadai ba har ma da jiha da kasa baki daya.

Ya bayyana cewa marigayi Kwamared Kwankwaso ya bayyana shi a matsayin ma’aikaci mai kwazo kafin ya yi ritaya, musamman a lokacin da ya yi aiki a shirin shukar dazuka inda ya kwashe shekaru da dama.

Gwamna Ganduje ya yi addu’ar Allah ya jikan sa da Aljannar Firdausi da daukacin iyalansa baki daya.

Inuwa ya rasu ne a ranar Lahadi kuma an yi jana’izarsa a ranar Litinin.

 

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An binne marigayi Muhammadu Buhari a gidansa na Daura

An binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a...

Pillars ta dauki yan wasa guda biyu

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta tabbatar da...

An cafke ‘yan Daba 28 a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta samu...

Na yafe wa Buhari duk abun da ya yi min – Buba Galadima

Buba Galadima, wanda tsohon abokin marigayi Muhammadu Buhari ne...

Shugabannin Afrika za su halarci jana’izar Buhari

Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka...

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...
X whatsapp