fidelitybank

A kama wanda ya yi wa Dan ta’adda Turji waka – Tambuwal

Date:

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da umarnin a kama wani mawaki mai suna, Mohammad Danshanawa da ya yabi wani shugaban ‘yan ta’adda, Bello Turji a wakarsa, kamar.

SaharaReporters ta rawaito cewa, a cikin wani faifan sauti na waka, Danshawa ya yabawa dan ta’addan, Turji, ya na mai bayyana shi a matsayin “Zaki, wanda ba a taba taba shi ba, kuma babban shugaba”.

Umarnin na gwamnan ya zo ne kwanaki Uku bayan wakar ta fara yaduwa a shafukan sada zumunta da dama.

A cewar saharareporters, da ya ke tsokaci kan wakar, gwamna Tambuwal, ya ce, “Mun ba da umarnin a kama shi ne, domin a kawo masa cikas, dalilin da ya sa na ba da shawarar cewa shugaban kasa da babban kwamandan rundunar soji su yi la’akari da su, domin a wuraren da a ke fama da kalubalen tsaro, mazauna yankin su na son a horar da su kan sarrafa makamai”.

Wasu mazauna Sokoto da suka yi tir da wakar, sun bayyana abin da mawakin ya yi a matsayin rashin kishin kasa

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp