fidelitybank

Kasar China sun gudanar da bikin shekara a Najeriya

Date:

Al’ummar kasar China mazauna Najeriya sun gudanar da bikin tarbar sabuwar shekara ta gargajiya ta ‘yan kasar a Najeriya.

A ranar daya ga watan Fabrairun bana ne, sabuwar shekara ta Sinawa za ta fara.

Gwamnatin Najeriya ta bayyana yadda kasashen biyu suke taimakon juna, wani abu da yake inganta harkokin kasuwa da na tsaro a tsakanin kasashen biyu.

Daruruwan ‘yan kasar China da manyan baki na musamman ne suka halarci bikin bazara na sabuwar shekarar kasar Sin ta 2022, mai taken “Duniya daya, bazara daya, cudanya ta soyayya marar iyaka”

Taron wanda yana cikin shirye-shiryen murnar bikin sabuwar shekara a kalandar gargajiya ta kasar Sinya kayatar.

A ranar Talata 1 ga watan Fabrairu za a fara sabuwar shekarar ta kasar Sin, wadda aka sanya wa suna shekarar damisa.

Bikin sabuwar shekarar a al’adance na da tsawon kwanaki 16.

An kawata wajen bikin da jajayen zane-zane da ɗan ratsin fari nan da can kana ga tarin kaɗe-kaɗe da kuma gabatar da sauran al’adu na mutanen kasar Sin. In ji BBC.

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp