fidelitybank

Kowacce motar haya za ta rinka biyan haraji 800 a kullum – Gwamnatin Legas

Date:

Gwamnatin Jihar Legas ta sanya hannu a kan wata sabuwar doka da za ta tattare harajin da take karba wuri guda daga masu motocin haya a tashoshin mota da garejin Jihar.

An dai cimma yarjejeniyar dokar ne tsakanin gwamnatin Jihar da na kananan hukumomi da kungiyoyin sufuri daban-daban da kuma wasu hukumomin gwamnatin Jihar.

A cewar kwamishinan kudi na Jihar, Dr. Rabi’u Olowo, ya ce harajin, wanda aka yanke shi a N800, ya kunshi dukkan kudaden da hukumomin Jihar suke karba daga direbobin a matsayin kudin shiga.

Ya ce, sabuwar dokar za ta fara aiki ne nan take.

Hakan dai na nufin kowacce motar haya za ta rinka biyan N800 a kullum, wato N24,000 a kowane wata, jimlar N292,000 ke nan a shekara. A cewar Aminiya.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp