fidelitybank

Sabon riki ya balle tsakanin makiyaya da manoma a Ogun

Date:

Aƙalla mutum biyar aka kashe yayin wani sabon rikicin makiyaya da manoma a yankin Imeko-Afon a jihar Ogun.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, rikicin ya faru ne bayan wasu ƴan watanni da faruwar makamcinsa a Yewa da ke jihar. An kuma banka wa gidaje da gonaki da dama wuta a yayin

rikiciRahotanni sun ce, rikicin ya faro ne a ranar Laraba, lokacin da mutanen wani gari da ake kira Aworo a ƙaramar hukumar Yewa suka fatattaki makiyaya zuwa wani ƙauye da ake kira Idifo, tare da kashe uku daga cikinsu.

Suna zargin makiyayan ne da lalata gonakinsu da wuraren shan ruwa sakamakon ƙyale shanunsu suna kiwo.

Kakakin ‘yan sanda na jihar Abimbola Oyeyemi, ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Asabar, amma ya ce babu wanda aka kama ya zuwa yanzu.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp