fidelitybank

2023: Tinubu Najeriya ba ta siyarwa ba ce – Magoya bayan Osibanjo

Date:

Yakin da ake yi tsakanin manyan ‘yan siyasa biyu daga yankin Kudu maso Yammacin Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya yi tsami, inda kungiyar Osinbajo ta bayyana cewa ya kamata Tinubu ya rungumi cewa, Najeriya ba ta sayarwa ba ce.

Kungiyar goyon bayan Osinbajo, wacce ta kammala taron ta na kwana biyu a birnin Kano, hakazalika ta nesanta kanta daga duk wata yarjejeniya da duk wata ganawa ta sirri da za ta iya baiwa Tinubu takara a asirce a 2023.

Karu Simon Elisha, wanda ya yi magana a madadin kungiyar ya ce “A kan batun tattaunawa, zai iya faruwa a baya, amma a halin yanzu Najeriya ba ta sayarwa bane”.

“Mun ce a’a ga wata yarjejeniya kafin zamanin nan. Wannan tsari dole ne mu yanke shawarar wanda zai jagorance mu, ba waɗanda ke yanke shawarar makomarmu a bayansu ba.”

“Domin haka ya yi kira ga Farfesa Osinbajo da ya amsa kiran su na yin takarar shugaban kasa a 2023. Saboda mun san ya cancanta da iyawarsa, kuma muna jiran ya yanke shawara.” in ji Simon.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp