fidelitybank

2023: PDP ta yi taron gwamnoni a nahiyar Turai

Date:

A yunkurin ta na tunkarar zaben shugaban kasa a shekarar 2023, jam’iyar PDP ta gudanar da taron gwamnonin ta a nahiyar Turai, domin cimma matsaya a shirye-shiryen fitar da dan takarar shugabanci.

Jaridar THISDAY ta rawaito cewa taron gwamnonin a na yin shine a kasar Spain da Birtaniya, domin ganin jam’iyar ta tsayar da dan takarar ta na shugaban kasa.

Wannan shi ne karo na farko da jam’iyar PDP ta gudanar da taron ta a nahiyar Turai, wanda su ke jiran ranar 30 ga watan Oktoba da kuma 31, domin tsayar da dan takarar shugaban kasa a jam’iyar ta PDP.

A makon da ya gabata ne dai, gwamnonin jam’iyar PDPD su ka gudanar da irin wannan makancin taron a kasar Spain, na cimma matsaya a tsakanin su domin samar da tsayayyen mutum guda da zai kai jam’iyar ta PDP ga gaci a zaben 2023.

Cikin gwamnonin da su ka ziyarci birnin London, sun hadar da Nyesom Wike na jihar Rivers da Seyi Makinde na jihar Oyo da Dr. Okezie Ikpeazu na jihar Abia da kuma Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom.

Yayin taron na jam’iyar PDP, akwai jagoranta, Dr. Iyorchia Ayu wanda ya kasance, domin ganin an warware matsalar samar da mutum guda da zai jagoranci shugabancin jam’iyar.

 

 

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp