fidelitybank

2023: Babu hannu na a fastocina da suka mamaye kasar nan – Orji Uzor Kalu

Date:

Bulaliyar majalisar dattawa, Sanat Orji Uzor Kalu, ya sha musanta hannu a cikin fastocin da suka rika fitowa a kusan dukkanin jihohin tarayyar kasar nan, da nufin tallata burinsa na neman tikitin takarar shugaban kasa na gaba

Kalu ya bayyana hakan ne a cikin wani sako da mai taimaka masa a bangaren Arewa, Aminu Shehu Uba Sharada, ya aikewa manema labarai.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, Sanata Orji Uzor Kalu ya na son komawa majalisar dattawa a 2023 a matsayinsa na wakilin gundumar Abia ta Arewa.

Duk da rashin amincewa da tawagarsa ta yi, an sake bayyana fastocin tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu a matsayin dan takarar shugaban kasa a wasu manyan biranen kasar nan.

Fastocin sun mamaye fitattun wurare da suka hada da Katsina da Gasau da Owerri da Enugu da Kano da Maiduguri da Lagos da dai sauransu.

Fastocin da a ka gani a karshen mako su na dauke da sakon, cewa ‘Yan Najeriya na bukatar ka ORrji Uzor Kalu, matasan Arewa 19 sun dawo tafiyar ka OUK.

Ambaliyar fastocin a manyan biranen kasar na zuwa ne kwanaki kadan, bayan wata kungiyar da a ka fi sa ni da Kudu maso Gabas ta Orji Uzor Kalu ta bayyana cewa suna kaddamar da ofisoshin su a jihohi 34 na tarayyar kasa nan.

Kodinetan kungiyar, Fasto Ejike Nwachukwu, ya bayyana cewa. wanda a ka sa ni a Enugu ranar Alhamis, yayin da ya ke kaddamar da Daraktoci na Jihar Kudu-maso-Gabas, inda ya bayyana cewa, kungiyar ta samu ofisoshi a cikin jihohi kusan 34 na tarayya.

 

nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...
X whatsapp