fidelitybank

Ƴan daba sun kai hari kan ofishin kamfe na Barau Jabril a Kano

Date:

Wasu gungun ƴan daba, ɗauke da muggan makamai ne su kai hari kan ofishin kamfe na Sanata Barau Jabril a Jihar Kano.

Jaridar PlatinumPost ta rawaito cewa ɗaruruwan ƴan daban sun dira a ofishin da ke Titin Maiduguri, a birnin Kano, inda su ka faffasa kujeru da tebura, gami da allukan da ke ɗauke da fastocin ƴan takara, sannan su ka ƙona wani sashe na ofishin.

A jiya Laraba ne dai gwamnatin Kano ta garƙame ofishin lauyan da ya tsayawa ɓangaren Shekarau, Nureini Jimoh, su ka samu nasara a shari’ar da kotu ta rushe shugabannin jam’iya na Kano, ƙarƙashin Abdullahi Abbas.

Kakakin ƴan sanda na Jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa bai samu damar amsa wayar wakilin mu ba.

Amma daga bisani ya aiko da gajeren saƙo, in da ya ce yana wata ganawa ne.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp