Kyaftin din Najeriya, Ahmed Musa ya sanar da zuwan sabon jaririn sa na biyar.
Musa wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Turkish Super Lig, Fatih Karagümrük ya bayyana hakan ta shafinsa na Instagram.
Da yake bayyana sunan sabon jaririn, ya rubuta: “Alhamdulillah Allah ya Albar kace mu da Adam Ahmed Musa (ZAYD). An fassara wannan (Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, Allah Ya jikan mu da Adam Ahmed Musa).