fidelitybank

Ɗan uwan tsohon Firaministan Pakistan zai gaji wanda aka tsige – Masu Sharhi

Date:

An bukaci masu neman mukamin firaministan Pakistan, da su gabatar da takardardunsu nan da wasu sa’oi kafin cikar wa’adin gabatarwar, bayan da majalisa ta tsige Imran Khan daga mukamin.

A ranar Litinin ne ‘yan majalisar dokokin kasar za su yanke shawara a kan wanda zai gaji Imran Khan, wanda aka cire daga mukaminsa na firaminista a kuri’ar yanke kaunar da aka kada bayan abokan hadakar gwamnatinsa sun juya masa baya.

Suna dai zarginsa da tabarbarewar tattalin arzikin kasa da kuma gaza cika alkawuran da ya dauka.

Masu sharhi na ganin cewa jagoran ‘yan hamayya Shehbaz Sharif, wanda dan uwan tsohon firaministan kasar Nawaz Sharif ne, shi zai gaji kujerar firaministan.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Muƙarraban Buhari sun ci amanar da ya ba su lokacin mulkinsa – Bagos

Wani tsohon ɗan majalisar wakilai, Dachung Bagos ya bayyana...

Guardiola ya bude kofa ga ‘yan wasa shida su bar kungiyar

Kocin Manchester City, Pep Guardiola, a shirye yake ya...

Ba gudu ba ja da baya a zanga-zangar mu – Tsofaffin ‘Yansanda

Kungiyar ‘yan sandan Najeriya masu ritaya ta sanar da...

Malami ya magantu kan sukar rashawa a mulkin marigayi Buhari

Tsohon babban Lauyan Najeriya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami,...

Turkiyya ta gargadi Najeriya kan ‘yan ta’addar FETO

Gwamnatin Turkiyya ta fitar da wani gargadin cewa, mambobin...

Kiristoci sun jinjinawa Musulmai yadda aka yi jana’izar Buhari ba kashe kudi

Ana samun karuwar al’ummar Kudancin Najeriya musamman mabiya addinin...

An binne marigayi Muhammadu Buhari a gidansa na Daura

An binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a...

Pillars ta dauki yan wasa guda biyu

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta tabbatar da...

An cafke ‘yan Daba 28 a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta samu...

Na yafe wa Buhari duk abun da ya yi min – Buba Galadima

Buba Galadima, wanda tsohon abokin marigayi Muhammadu Buhari ne...

Shugabannin Afrika za su halarci jana’izar Buhari

Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka...

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...
X whatsapp