fidelitybank

Ɗan majalisar Amurka ya ajiye aikin sa a kan ɗan Najeriya

Date:

Wani ɗan majalisar wakilan Amurka ɗan jam’iyar Republican ya sanar da ajiye muƙaminsa bayan samunsa da laifin zabga ƙarya kan batunwani tallafin kudi na siyasa da ke da alaka da wani attajiri dan Najeriya.

Jeff Fortenberry ya wakilci Jihar Nebraska tsawon shekara 17.

A ranar Alhamis, masu taimaka wa alkali yanke hukunci, na tarayya suka gano cewa Jeff Fortenberry ya yi wa jami’an hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka, FBI, karya kan karbar dala dubu talatin daga wani babban atajiri ɗan Najeriya.

Mista Fortenberry ya ce, zai sauka a ƙarshen wannan watan da muke ciki.

Haka kuma akwai yiwuwar zai shafe shekara 15 a gidan yari kuma idan haka ta tabbata a watan Yuli mai zuwa za a tasa ƙeyarsa zuwa can.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...
X whatsapp