fidelitybank

Ɗan Chanan da ake zargi da kisa zai ci abincin maimakon Gwabzaƙasarsa

Date:

Geng Quanrong, mutumin da ake zargi da kashe Ummu Buhari (Ummita), za a ba shi abincin kasar Sin.

Hukumar kula da gyaran hali ta Najeriya (NCS) ta tabbatar da hakan yayin da ake ci gaba da shari’ar sa a Kano.

Mai magana da yawun gidan gyaran hali na Kano, Musbahu Kofar-Nassarawa ya ce, ba a sa ran Quanrong ya ci ‘gabza’, abincin fursunoni.

Jami’in hulda da jama’a ya ce dokar ta tanadi cewa bakon da ke tsare a gidan yarin Najeriya ya kamata a ciyar da shi da abincinsa.

Kofar-Nasarawa ya kara da cewa dokar ta ba wa irin wadannan fursunonin damar tuntubar ofishin jakadancin kasarsu ko ‘yan uwansu don neman taimako.

“Mutane suna tambayar wane irin abinci ne wanda ake zargin zai ci.

“Za a ba shi abinci na kasar Sin, abin da doka ta tanada kenan,” Daily Nigerian ta ruwaito yana cewa.

An gurfanar da Quanrong a gaban kotu a ranar Laraba amma ba a amsa rokonsa ba saboda rashin hurumi.

Alkalin kotun Mai shari’a Hanif Sanusi ya dage sauraron karar kisan zuwa ranar 13 ga watan Oktoba domin baiwa jihar damar yin shirye-shiryen da suka dace.

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp