fidelitybank

Ɗaliban Sokoto da Zamfara ba zasu zana jarabawar bana ba – WAEC

Date:

A ranar Litinin ne ofishin hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa (WAEC), ya bayyana cewa, ɗaliban makarantun gwamnati na jihohin Sokoto da Zamfara ba za su za na jarrabawar watan Mayu da na Yuni da aka shirya za a fara ranar 16 ga watan Mayun 2022.

Mista Patrick Areghan, Shugaban ofishin Hukumar WAEC ta ƙasa ne ya bayyana haka, a lokacin da yake ganawa da manema labarai kan yadda ake gudanar da jarrabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WASSCE) na shekarar 2022 ga masu neman shiga makarantu a Najeriya.

Areghan bai bayyana dalilan da suka sa aka cire su ba. An tattaro cewa dai hukumar jarabawar ta ki karbar wadanda suka fito daga Zamfara kan basussukan da ake bin su tsawon shekaru, yayin da Sokoto ba ta samu masauki ba, domin a shekarar 2021 ma’aikatar ilimi ta kasa saka wa ɗaliban ta na dole ci gaba da tantance makin (CASS).

Areghan ya bayyana cewa, makarantun gwamnati a jihohin Sokoto da Zamfara za su shiga jarrabawar watan Mayu/Yuni na 2022 ba. Ya bayyana cewa za a gudanar da jarrabawar makaranta na shekarar 2022 tsakanin 16 ga watan Mayu zuwa 23 ga watan Yunin 2022 a Najeriya, wanda zai dauki tsawon makonni shida.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp