fidelitybank

Ɓangaren Shekarau ya zo mu yi tafiya tare – Tsagin Ganduje

Date:

Ɓangaren  jam’iyyar APC da gwamna Kano ke jagoranta a Kano, ya ce, a shirye yake ya yi tafiya da ɓangaren Senata Ibrahim Shekarau ba tare da nuna wani bambanci ba.

Hakan ya biyo bayan matakin kotun daukaka kara a Abuja da ta tabbatar wa bangaren Gandujen shugabancin jam’iyya.

Uwar jam’iyyar APC ta kasa kuma ba ta yi jinkiri ba, wajen bai wa bangaren shaidar shugabanci a jihar Kano.

Bangaren Senata Shekarau dai ya nuna rashin jin dadinsa game da wannan matakin da kuma wadansu kalamai da suke ce, gwamna Ganduje ya yi, wadanda suke zargin cewa babu dattako a ciki.

Sai dai Honarabul Kabiru Alhassan Rurum, dan majalisar wakilai kuma daya daga cikin jiga-jigan ɓangaren gwamna Ganduje ya shaidawa BBC cewa, su fatan su shi ne ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau, ya manta da komai su koma tamkar yadda suke a baya.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp