fidelitybank

Ƴan takarar yankin Kudu maso Yamma zaku wargaza Najeriya – Sanata Vicor

Date:

Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressive Grand Alliance, APGA na kasa, Sanata Victor Umeh, ya koka kan yawan ‘yan takarar shugaban kasa daga shiyyar Kudu maso Yamma, ya kuma zarge su da rashin aikin samar da zaman lafiya da hadin kan Nijeriya.

A cewar Umeh, bayan Cif Olusegun Obasanjo ya yi shekara takwas a matsayin shugaban kasa, sannan kuma Farfesa Yemi Osinbanjo zai yi shekara takwas a matsayin mataimakin shugaban kasa, shiyyar Kudu maso Yamma ba ta da wata hujjar da za ta iya tsayawa takarar shugaban kasa a 2023.

Umeh ya ce, matakin da suka dauka ya hada da aiki don wargaza Najeriya, saboda ba su da ruhin karbar wasu.

Ya ce, “A yankin Kudu maso Yamma, za ka ga da yawa daga cikin masu neman shugabancin kasar nan suna shelanta. Yana da ban dariya. Kudu maso yamma ne suka samar da Obasanjo na tsawon shekaru takwas, kuma dansu shine mataimakin shugaban kasa a yanzu kuma za su yi shekara takwas a shekara mai zuwa, kuma zabe na gabatowa kuma dukkansu suna bayyanawa.

“Ina tsammanin suna neman wargajewar Najeriya ne. Domin idan har suna son Nijeriya ta zama dunkulalliyar kasa, ba za su nemi su mamaye wannan ofishin ba a 2023. A bar su a hada kansu waje guda a kan manufa daya na samun kasa mai dabi’a.

breaking news in nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp