fidelitybank

Ƴan Sanda na neman Primeboy ruwa a kallo bayan mutuwar mawaƙi MohBad

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, ta bayyana cewa tana neman Owodunni Ibrahim wanda aka fi sani da Primeboy, biyo bayan rashin amsa gayyatar ‘yan sanda.

An gayyaci Primeboy ne a yayin da ake gudanar da bincike kan lamarin da ya kai ga mutuwar Ilerioluwa Aloba aka Mohbad.

Wata sanarwa mai dauke da sa hannun jami’in ‘yan sandan Legas, Benjamin Hundeyin, ta kara da cewa: “Ibrahim tsayinsa kusan 1.64-m, namiji ne, duhu ne mai hade da alamomin kabilanci sannan kuma Yarbawa a kabila. Adireshin sa na ƙarshe shine 3rd Power, Oke Eletu, Ikorodu.

“Idan an gani, a tuntubi ofishin ‘yan sanda mafi kusa ko a kira lambar waya 0803 688 5727.

“Kwamishanan ‘yan sanda reshen jihar Legas, CP Idowu Owohunwa, yana bayar da tukuicin kyautar N1,000,000 (Naira Miliyan Daya Kadai) ga duk wanda ya samu bayanai masu amfani da zai kai ga kama shi.”

Wannan dai na zuwa ne kwana guda bayan da mawakin Najeriya, Azeez Fashola, wanda aka fi sani da Naira Marley, ya dawo kasar don “taimakawa” a binciken da ake yi na mutuwar tsohon dan wasan sa.

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp