fidelitybank

Ƴan Najeriya ku ƙara haƙuri da Tinubu – Ganduje

Date:

Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kira ga ƴan Najeriya su ƙara haƙuri da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu duk da yanayin da ƙasar ke ciki na wahalar rayuwa.

Ganduje ya bayyana haka ne a saƙonsa na Kirsimeti da sakataren watsa labaransa, Edwin Olofu, ya fitar, inda ya ce ƴan Najeriya za su dara domin tattalin arzikin ƙasar zai inganta a 2025, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Ganduje ya ce, “Ƴan Najeriya su ƙara haƙuri da gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Tinubu musamman game da matakan da ya ɗauka na inganta tattalin arziki waɗanda suka jawo wa ƴan ƙasar rashin jin daɗi.

“Tuni an fara ganin sakamakon gyare-gyaren. Zuwa bikin Kirsimetin baɗi, tattalin arzikin ƙasar ya gyaru. Ɓangaren tsaro ma an fara ganin sakamako mai kyau domin an rage harkokin ƴanbindiga.”

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp