fidelitybank

Ƴan majalisar Amurka sun gabatar da kudirin haramtawa Rasha fitar da fetur

Date:

Sanatocin Amurka na bangarorin da ke adawa da juna sun gabatar da kudirin doka da zai haramta wa Rasha fitar da man fetur a yunkurin kasashen Yamma na durkusar da tattalin arzikinta kan mamayar Ukraine.

BBC ta rawaito cewa, idan majalisa ta amince da kudurin, sai Fadar White House ta yarda da shi kafin ya zama doka.

Sai dai Shugaba Biden na kaffa-kaffa kan karin takunkuman da ka iya haifar da matsin tattalin arziki a duniya baki ɗaya.

Ita ma Canada na kara matsawa da wasu dokoki masu tsauri, inda ta dakatar da jiragen da ke daukar ‘yan asalin Rasha daga filin jirgin Yellowknife da ke Arewacin ƙasar.

Hakan ma zuwa ne a lokacin da Rasha ke kai hare-hare kan Ukraine ta ko ina a yaƙar ta da ta ke yi.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp