fidelitybank

Ƴan Bindiga sun sace Ɗaliban jami’ar Katsina biyu

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a garin Dutsin-Ma da ke jihar Katsina a daren ranar Talata, inda suka yi awon gaba da dalibai biyu na Jami’ar Tarayya ta Dutsin-ma da ke unguwar Gidan Rediyon Bayan Gidan.
Wani mai sharhi kan harkokin tsaro, Bakatsine ne ya bayyana lamarin a wani sako da ya wallafa a shafinsa na X ranar Laraba.

A cewar Bakatsine, mahara dauke da makamai sun far wa yankin da daddare, lamarin da ya haifar da firgici a tsakanin mazauna yankin kafin su yi awon gaba da daliban.

“A daren jiya ‘yan bindiga sun kai hari garin Dutsin-Ma a jihar Katsina, inda suka yi awon gaba da dalibai biyu na Jami’ar Tarayya Dutsin-ma da ke unguwar Bayan Gidan Rediyo.”

Kokarin jin ta bakin rundunar ‘yan sandan jihar domin jin ta bakinsa ya ci tura har zuwa lokacin da ake hada wannan rahoto.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp