fidelitybank

Ƴan bindiga sun harbe Kansila a Katsina

Date:

Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta tabbatar da kisan wani kansila a ƙaramar hukumar Funtua da ke jihar Katsina.

Lamarin ya faru ne a daren ranar Litinin sa’ilin da ƴan bindigar suka kai hari a unguwar Nasarawa da ke a karamar hukumar ta Funtua.

A tattaunawar da ya yi da BBC, mai magana da yawun rundunar ƴansandan Najeriya a jihar Katsina, ASP Abubakar Sadiq Aliyu, ya ce bayanan da suka tattara sun tabbatar da mutuwar kansilan mai suna Samaila Buhari Mairago.

Iyalan mamacin sun ce tuni aka yi jana’izar sa a yau Talata.

Funtua na ɗaya daga cikin yankunan da ke fama da matsalar tsaro ta ƴan fashin daji a jihar ta Katsina.

Kuma yankin na maƙwaftaka da jihar Zamfara, wadda matsalar tsaron ta yi wa ƙamari.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...
X whatsapp