fidelitybank

Ƙwallaye 3 da Arsenal ta jefa wa Madrid za mu warware su – Mbappe

Date:

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Kylian Mbappe ya bayyana cewa mai yiwuwa ne a dawo da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal a gasar zakarun turai a kasar Sipaniya.

Mbappe ya kasa taimakawa Real Madrid yayin da Arsenal ta lallasa takwararta ta kasar Sipaniya da ci 3-0 a gasar cin kofin zakarun Turai wasan daf da na kusa da karshe a filin wasa na Emirates ranar Talata.

Kwallaye biyu da Declan Rice ya ci da Mikel ya ba Gunners nasara a kan kungiyar Carlo Ancelotti.

Yanzu haka Real Madrid za ta karbi bakuncin Arsenal a wasan mako mai zuwa a filin wasa na Santiago Bernabeu na kasar Spain.

Da yake magana bayan wasan a daren ranar Talata, Mbappe ya bukaci takwarorinsa na Real Madrid da su yi imani da kansu har zuwa karshe.

“Dawowar abu ne mai yiwuwa, ba shakka.

“Dole ne mu yi imani har zuwa ƙarshe,” in ji Mbappe kamar yadda Fabrizio Romano ya nakalto.

Yanzu Real Madrid za ta kara da Alaves a wasansu na gaba a gasar La Liga ranar Lahadi.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp