fidelitybank

Ƙungiyoyin Ƙwadago za su fitar da matsayarsu a kan tsunduma yakin aiki

Date:

Shugabannin kwadago za su gudanar da taro da takwarorinsu na rassan kungiyoyin ma’aikata don tattauna batun karin albashin wucin gadi na N35,000 a tsawon wata shida da gwamnatin tarayya ta yi ranar Lahadi ga ma’aikatan tarayya.

Shugaba babbar kungiyar kwadago ta NLC, Kwamared Joe Ajaero ne ya sanar da haka lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa, bayan wani taro na tsawon sa’a hudu da jami’an gwamnati karkashin jagorancin shugaban ma’aikatan fadar, Mista Femi Gbajabiamila.

Kwamared Ajaero ya ce kungiyoyin kwadago su kadai, ba za su iya dakatar da shiga yajin sai-baba-ta-gani da suka tsara farawa daga gobe Talata ba, sai fa idan sun tuntubi rassan kungiyoyin wakilansu.

Ya ce sun gudanar da taro kuma sun duba kusan dukkan batutuwan da ake dambarwa a kansu da kuma alkawurran da gwamnati ta yi, da hanyoyin da za a bi don tabbatar da ganin an cika su.

Don haka za mu je, mu kia wa ma’aikatan da muke wakilta wadannan alkawurra kafin zartar da wata sabuwar matsaya.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp