fidelitybank

Ƙungiyar magoya bayan Atiku sun koma tafiyar jam’iyyar ADC

Date:

Kungiyar goyon bayan “Atiku State of Mind” ta janye goyon bayanta ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP tare da amincewa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Action Democratic Congress (ADC), Kingsley Moghalu.

Hassan Ankuma, tsohon kodinetan kungiyar na kasa ne ya bayyana haka ranar Juma’a a Abuja, a wani taron manema labarai da aka gudanar domin amincewa da dan takarar ADC.

Ankuma ya ce, kungiyar ta tafka kura-kurai a baya wajen yakin neman zaben ’yan takarar manyan jam’iyyun siyasar kasar biyu.

Ya ce, kungiyar ba ta son sake maimaita irin wannan kuskuren kafin zaben 2023.

“Kuskuren da aka yi a baya shi ne, kullum muna neman goyon bayan ’yan takarar manyan jam’iyyun siyasa biyu kamar su kadai ne. Dogara ga wadannan fitattun jam’iyyun siyasa shi ya sa muka ci gaba da zaben shugabannin da ba su dace ba, saboda ba za mu iya zaben masu rike da tuta na wadannan dandali ba ko da mun san ba su da yawa.

“Kamar yadda muka saba, mun fara tafiya zuwa 2023, amma yayin da Najeriya ke kara tabarbarewa a kowace rana, mutum ya gane cewa, akwai matukar fargaba game da nan gaba.

“Hakan ne ya sa muka yi dogon numfashi, muka ja da baya muka sake yin nazari sosai kan zabin da ke gabanmu, domin shekarar 2023 lokacin hutu ne ga Najeriya.

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp