fidelitybank

Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa NBA ta yi sabon shugaba

Date:

Wani Babban Lauyan Najeriya (SAN), Yakubu Maikyau, ya zama shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) na 31.

An nada Maikyau a matsayin sabon shugaban NBA, bayan zaben hukumar da aka gudanar.

Shugaban kwamitin zaben wanda kuma SAN ne, Farfesa Ayodele Akintunde ne ya bayyana hakan, a ranar Lahadi a Abuja yayin da yake bayyana sakamakon zaben.

Maikyau wanda ya samu kuri’u 22, 342 ya lashe zaben, sai kuma dan uwansa SAN, Joe-Kyari Gadzama wanda ya samu kuri’u 10,842.

Mista Taidi Jonathan ya zo na uku da jimillar kuri’u 1,373.

Bayan sanarwar, ana sa ran Maikyau zai karbi ragamar shugabancin kungiyar daga hannun shugaban NBA mai barin gado, Olumide Akpata.

daily post news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Najeriya ba za ta karbi ‘yan ciranin Venezuela ba da Amurka za ta ba mu – Najeriya

Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar ya ce ƙasar...

Bafarawa ya kafa sabuwar kungiya

Wasu shugabanni da sauran masu ruwa da tsaki daga...

An fara shirye-shiryen aikin Hajjin badi a Najeriya

Hukumar Alhazan Najeriya ta fara shirhin aikin hajjin 2026...

Na tsallake rijiya da baya lokacin Goodluck – Shettima

Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya ce shi ne...

Ya kamata shugabancin Najeriya ya ci gaba da zama a hannun ƴan Kudu

Ministar al'adu ta Najeriya, Hannatu Musawa ta ce ya...

Rashin abinci mai gina jiki Najeriya ce kan gaba a Afirka ta biyu a duniya

Babbar mai taimaka wa shugaban Najeriya Bola Tinubu kan...

Gwamnatin Najeriya ta ciyo bashin dala miliyan 747

Najeriya ta karɓo bashin dala miliyan 747 daga bankunan...

Ba don Tinubu ba ko zaɓen fitar da gwani Buhari ba zai ci ba

Babban mai taimaka wa Shugaba Tinubu kan kafofin yaɗa...

Majalisa ta gayyaci Gwamnan Filato kan tsaron jihar

Kwamitin wucin gadi kan matsalolin tsaron jihar Filato na...

Sojoji sun sun kashe ‘yan Boko Haram 24

Rundunar Sojoji ƙarƙashin rundunar 'Operation Hadin Kai' mai yaƙi...

Dangote zai gina rumbum man fetur da dizel a Namibia

Matatar mai ta Dangote da ke Najeriya za ta...

Dangote ya rage farashin litar mai zuwa ₦820

Kamfanin matatar man Dangote ya rage farashin litar mai...
X whatsapp