fidelitybank

Ƙasashen duniya na caccakar Trump Kan ƙaƙaba musu haraji

Date:

Abokan kasuwancin Amurka har ma da abokan hamayyarta sun soki sanarwar Donald Trump na ƙaƙaba sabbin haraji kan wasu kayayyaki da za su shiga ƙasar daga sassan duniya.

Shugabar hukumar Tarayyar Turai, Ursula von der Leyen ta ce matakan gagarumin koma-baya ne ga tattalin arzikin duniya kuma za su yi illa sosai ga miliyoyin mutane.

China, ɗaya daga cikin ƙasashen da matakin ya fi shafa da kashi 34 cikin 100, ta ce za ta ɗauki matakan ramuwar gayya a kan Amurka.

Ita kuwa Japan ta ce matakin abin takaici ne.

Trump ya ce harajin zai nuna yadda sauran ƙasashe ke tafiyar da al’amuran Amurka.

Ana sa ran sabbin harajin za su samar da biliyoyin daloli a kuɗin shiga da Amurka ke samu daga kuɗaɗen haraji.

punch news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp