fidelitybank

Ƙarancin man fetur: Ƴan bunburutu na cin kasuwa a Kano

Date:

Tun a cikin makon nan ne man fetur ya fara yin kaura a cikin wasu gidajen sayar da mai a Kano, wanda kasuwar ƴan bunburutu ke ƙara bunkasa, sakamakon janyewar man fetur.

Lamarin da ya sanya a ka samu ƙarancin man fetur na gidajen sayar da mai, wasu na alaƙanta shi da gurɓataccen mai da a ka kawo Najeriya ya sanya masu gidajen man fetur suka ɗan dakata.

Sai dai a ranar Asabar, sakamakon samun man fetur da kuma sa ran za a fara sayar da shi, wasu gidajen man fetur ɗin suka cika da jerin abun hawa.

Duk da cewa a gefen titinuna ko kuma jikin gidajen man fetur, masu bunburutu na ci gaba da cin karansu babu babbaka a kasuwar ta sayar da man fetur a bakin titin, duk da suma sun bayyana mana cewa sai sun yi tafiya mai nisan gaske, sannan su ke siyo shi kuma mai tsada.

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp