fidelitybank

Zulum ya raba Tireloli 100 na hatsin da Tinubu ya baiwa Borno

Date:

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya raba tireloli 10 na kayan abinci da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ba jihar gudunmuwa.

Gwamna ya ƙaddamar da rabon ne a ranar Litinin a wasu cibiyoyi ga mazauna Gambarou da Ngala da sauran garuruwa, inda aka samu tsaikon abinci a sanadiyar ambaliyar ruwa da ta ɗaiɗaita babban birnin jihar.

Kayan hatsin sun ƙunshi masara da gero da dawa, kuma an raba ga iyalai ne, musamman ga waɗanda suka fi fama da rashin abinci.

Da yake yi wa manema labarai jawabi bayan ƙaddamar da raba abincin, Zulum ya ce an zaɓi Ngala ne, “saboda sai da ambaliyar ta raba garin baki ɗaya daga sauran ɓangarorin jihar na kusan wata huɗu. Wannan ya sa muko zo nan a yau domin ƙaddamar da rabon abincin nan domin rage wa mutanen yankin raɗaɗin da suka shiga.”

Zulum ya yaba wa shugaban ƙasa Bola Tinubu da sauran hukumomin gwamnatin tarayya bisa goyon bayan da suka ba jihar.

“Dukkan abinci da muka raba a yau, shugaban ƙasa Bola Tinubu ne ya ba mu. Muna godiya ga gwamnatin tarayya bisa wannan goyon baya.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp