fidelitybank

Zulum ya karbi ‘yan gudun hijira 1,300 daga Kamaru

Date:

Gwamnan JIhar Borno Farfesa Babagana Zulum, ya karɓi ƙarin gudun hijira 855 karo na biyu, waɗanda Kamaru dake makwaɓtaka ta maida musu.

An miƙa wa Zulum waɗannan ‘yan cirani da hukumomin Kamaru suka dawo da su, wanda gwamnan Arewa mai nisa Minjinyawa Bakari,ya jagoranci maƙawa a Marouwa a ranar Talata.

Lokacin da yake yi musu bankwana tare da miƙa musu kyautar abinci da wasu kayan, Bakari ya sanar da cewa sun mayarwa da Najeriya ‘yan gudun hijira 1,300 cif-cif.

A madadin Najeriya Zulum ya karbi waɗannan ‘yan gudun hijira ya godewa shugaban Kamaru, tare da sauran masu ruwa da tsaki da suka riƙe waɗannan mutane kimanin shekara 9 a hannunsu.

Ka zalika ya yi wa Shugaba Paul Biya godiya na kyautukan da ya rabawa mutanen.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp