fidelitybank

Zulum ya ce a kafa bankunan da za su samar da sababbin kudi a Borno

Date:

Gwamnan Jihar Borno Umara Baba Gana Zulum, ya bayar da umarnin kafa bankunan al’umma da za su yi aikin sauyawa al’ummar jihar tsofaffin kuɗaɗensu a duka jihohi 27 da Jihar take da su.

Umarnin na Gwamna Zulum na zuwa ne bayan umarnin da CBN ya yi na a dakatar da karɓar tsofaffin takardun kuɗi a karar nan da 31 ga watan Janairun da muke ciki, umarnin ya shafi duka ƙanann hukumomin jihar 25 cikin 27 da take dasu, wadanda rikicin Boko Haram na tsawon shekara 12 ya shafa.

Gwamnan ya sanar da ɗaukar wannan mataki ne a Maiduguri a ranar Laraba, yayin wata tattaunawa ta masu ruwa da tsaki wadda Shehun Borno Abubakar Umar Garbai Elkanemi ya halarta, wanda Wazirin Borno ya wakilta.

Tuni aka yanke shawarar za a fara aiwatar da umarnin a ƙanan Monguno da Gwoza.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp