fidelitybank

Ziyara: Emmaniel Macron ya sauka a kasar Saudiyya

Date:

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya isa ƙasar Saudiyya, domin tattaunawa da yarima mai jiran gado na ƙasar.

Wannan ne karo na farko da Mohammed bin Salman ya ke irin wannan ganawar da wani babban shugaba daga ƙasashen Yamma, tun bayan da aka kashe ɗan jarida Jamal Khashoggi.

Mista Macron da kuma Yarima bin Salman sun gaisa da juna a lokacin da suka fara tattaunawa a Jeddah.

BBC ta rawaito cewa, Mista Macron ya mayar da martani kan ƙorafin da wasu ƙungiyoyin kare haƙƙin bil adama suke yi inda ya ce ziyarar da ya kai ba tana nufin ya manta da kisan da aka yi shekara uku da ta gabata ba na Khashoggi.

Shugabar ƙungiyar Amnesty International Agnes Callamard, ta zargi Mista Macron da zubar da darajar ƙansa da ƙasarsa.

Tuni dai dama Saudiya ta musanta cewa ita ta bayar da umarnin kisan Mista Khashoggi a ƙasar Turkiyya.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp