fidelitybank

Zimbabwe ta rikewa Najeriya wuya a wasan share fagen shiga kofin duniya

Date:

Super Eagles sun yi tattaki don rike Zimbabwe 1-1 a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na shekarar 2026 a ranar Lahadi da yamma a filin wasa na Huye, Butare.

Kocin Super Eagles, Jose Peseiro ya yi sauyi sau uku bayan an dawo hutun rabin lokaci inda Bright Osayi-Samuel da Kelechi Iheanacho da kuma Victor Boniface suka maye gurbin Ola Aina da Frank Onyeka da Nathan Tella.

Sai dai kuma Zimbabwe ta samu kwarin gwiwa bayan an dawo daga hutun rabin lokaci kuma ta fara kai wasan zuwa Super Eagles.

Dan wasan da ya maye gurbin Iheanacho ya ramawa Super Eagles saura minti 25 a tashi daga wasan.

Yanzu dai Super Eagles ta samu maki biyu a wasanni biyu.

Tawagar Jose Peseiro za ta karbi bakuncin Bafana Bafana ta Afirka ta Kudu a wasansu na gaba a wasannin share fage, a watan Yuni 2024.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp