fidelitybank

Zaɓen 2023: Masu zanga-zanga sun yi dafifi ofishin Goodluck Jonathan

Date:

Yayin da Najeriya ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa, wasu masu zanga-zanga sun yi dafifi a gaban ofishin tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan a Abuja suna neman ya sake tsayawa takarar mukamin shugaban kasar a zaben shekarar 2023.

Mutanen wadanda suka ce ‘ya’yan wata kungiya ce ta matasa, sun isa ofishin ne dauke da sakonni bisa takardu da ke kira ga tsohon shugaban ya fito ya tsaya takara.

Wasu takardun na dauke da hotunan Mista Jonathan inda suke cewa: “Sai ka tsaya takara Goodluck Jonathan. Muna bukatar ka ceto Najeriya”.

Kakakin kungiyar, Mayor Samuel, wanda shi ne mai kungiyar Youth Compatriots of Nigeria ya ce, “Wadanda suka ce a mika musu mulki a 2015, cewa za su gyara kasarmu sun yaudare mu”.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp