fidelitybank

Zaɓen 2023: Gwamnonin PDP sun ziyarci IBB

Date:

Gwamnonin jam’iyyar PDP a ranar Litinin sun gana da tsohon shugaban kasa na mulkin soja Ibrahim Babangida a garin Minna na jihar Neja.

Gwamnonin da suka halarci taron sun hada da Nyesom Wike na jihar Rivers, Seyi Makinde na jihar Oyo, Ifeanyi Ugwuanyi na jihar Enugu da Okezie Ikpeazu na jihar Abia.

Sauran manyan baki da suka halarci taron sun hada da tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar, Sanata Gabriel Suswam, Sanata Sulaiman Nazif da Sanata Olaka Nwogu.

Da yake zantawa da manema labarai bayan kammala taron, mataimakin shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Ikpeazu, ya ce, tawagar ta je Minna ne domin tuntubar tsohon shugaban kasa kan tunkarar zaben 2023.

“Na zo da takwarorina, Gwamnan Rivers, Gwamnan Enugu, Gwamnan Oyo, da wasu ‘yan Majalisar Dokoki ta kasa da sauran masu ruwa da tsaki,” inji shi.

“Na farko, tuntubar tsohon shugaban kasa, mu tattauna batutuwan da suka shafi kasa: ci gaban tattalin arziki, tsaro, da hadin kan kasarmu.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp