fidelitybank

Zazzabin Lassa ta kashe likita da mutane 2 a jihar Benue

Date:

Zazzabin Lassa ta lashe rayukan mutane uku a jihar Benue daga cikinsu akwai wani likita mai suna, Samuel Nytyo, wanda ma’aikacin hukumar lafiya ta duniya (WHO) ne a jihar.

Sai dai kwamishinan lafiya na jihar, Joseph Nbgea ya bayyana cewa asibitin ya samu labarin mutuwar mutum daya, Dr. Nytyo wanda ya rasa ransa, sakamakon cutar a ranar Lahadin da ta gabata.

Majiya mai zaman kanta ta Daily Independent daga Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Benue (BSUTH) ta sake nanata cewa, wasu mutane biyu, baya ga likitan kuma sun mutu, sakamakon zazzabin Lassa.

Likitan da ya yi rashin lafiya a Benuwai an kai shi asibitin kwararru na Irrua, jihar Edo inda ya rasu, yayin da sauran biyun suka rasu a makon jiya.

sahara hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp