fidelitybank

Zazzaɓin Lassa ta kashe Mutane 118 a Najeriya – NCDC

Date:

Cibiyar da ke daƙile cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce ta samu mtum 3,465 da ake zaton zazzaɓin Lassa ne ya kama su inda aka tabbatar da mutum 645 da suka kamu da cutar sannan kuma mutum 118 suka rasu a tsakanin watan Janairu da na Maris ɗin 2025.

Cibiyar ta faɗi hakan ne a ranar Lahadi inda ta ƙara da cewa ɓarkewar cutar ya shafi ƙananan hukumomi 91 na jihohi 33 na ƙasar.

Darekta Janar na cibiyar, Dr Jide Idris ya bayyana cewa ma’aikatan lafiya 20 sun kamu da cutar a jihohin da suka haɗa da Ondo da Bauchi da Edo da Taraba da Ebonyi da Gombe da Benue da Ogun.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...
X whatsapp